BBC News Hausa 4.4.8

Licence: Gratuit ‎Taille du fichier: 45.09 MB
‎Note des utilisateurs: 0.0/5 - ‎0 ‎Votes

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Wasanni Labarin - Kasuwanci Labaran - Shirin Coffre-fort - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (arrangements). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. L’application officielle bbc hausa news de ZenoMedia propose les derniers programmes et titres d’actualité. Vous pouvez écouter les émissions de radio en utilisant le lecteur audio gratuit ou en utilisant l’option de numérotation téléphonique (des frais géographiques standard s’appliquent à partir de lignes fixes et mobiles. Veuillez vérifier auprès de votre fournisseur les coûts exacts avant d’appeler). - Lire les dernières actualités du site bbc Hausa - Écoutez vos émissions de radio préférées gratuitement avec le lecteur audio, ou en utilisant le service de numérotation téléphonique de tarif standard - Vous pouvez écouter les éditions les plus récentes de: - Takaitattun Labarai - Wasanni Labarin - Kasuwanci Labaran - Shirin Coffre-fort - Shirin Yamma - Shirin Rana Si vous choisissez de recevoir des notifications push, un identifiant unique concernant votre appareil et vos données de localisation sera stocké par ZenoMedia pour le compte de la BBC pour vous fournir le service, permettre la publicité à servir dans l’application [et pour le traitement des paiements]. Aucune autre donnée personnelle vous concernant (comme un nom d’utilisateur ou une adresse e-mail) n’est traitée. Ces informations ne seront traitées qu’en conformité avec la politique de confidentialité de ZenoMedia, disponible à https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

historique de la version

  • Version 4.4.8 posté sur 2020-10-21

Détails du programme